User Tools

Site Tools


actress:fati_macijiya_musa.

Fati Macijiya Musa

fati-macijiya-musa.jpg
Occupation Actress
Born 1989
From Niger, Nigeria

fatimusa.jpgFati Musa ‘yar wasan Hausa ce wacce ta bayyana karbuwarta a fim din Hausa, da cewa masana’antar fim din wuri ne da ke maraba da kowace kabila a kasar nan. Fati Macijiya wacce ta samo sunanta daga wani fim da ta fito a ciki mai suna ‘Macijiya’ ta tattauna da Aminiya kan yadda ta shiga sana’ar fim da kuma sauran abubuwa da suka shafi wannan sana’a. Ko za mu iya sanin tarihin rayuwarki a takaice? Sunana Fati Musa, sai dai an fi sani na da Fati Macijiya. Ni ‘yar asalin kabilar Gbaygi wacce a nan bangaren ake kira da Gwari. An haife ni a shekarar 1989 a Jihar Neja. Na yi karatuna a Jiha Neja.
More from Aminiya's interview here: http://aminiya.com.ng/index.php/labarai/107-na-yi-kukan-farin-ciki-a-karon-farko-da-aka-ba-ni-jaruma-fati-macijiya

Filmography

Films

Share this page

actress/fati_macijiya_musa.txt · Last modified: 2015/07/22 03:11 (external edit)